Yadda aka sha tataburza tsakanin 'yan uwa da kwamitin yaki da annobar covid-19 a kan gawar mahafiyar Buratai
Wata majiya a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri (UMTH) ta ce sakamakon gwaji ya nuna cewa Hajja ta na dauke da kwayar cutar covid-19. A cewar The...